Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kalli hotunan 'yan Madrid da za su kara da Juventus
An wallafa
A ranar Talata ne Real Madrid za ta karbi bakuncin Juventus a gasar Zakarun Turai a karawarsu ta biyu a wasan gab da na kusa da na karshe.