'Yan gudun hijira a jamhuriyar Nijar

An wallafa

A jamhuriyar Niger wasu alkaluma na hukumomin kasar sun tabbatarda cewa da a kalla wasu 'yan gudun hijira dubu casa'in da tara da dari hudu daga kasashen Libya da Cote d'Ivoire ne , suka iso kasar sakamakon barkewar rikici a wadanan kasashe.

A jamhuriyar Niger wasu alkaluma na hukumomin kasar sun tabbatarda cewa da a kalla wasu 'yan gudun hijira dubu casa'in da tara da dari hudu daga kasashen Libya da Cote d'Ivoire ne , suka iso kasar sakamakon barkewar rikici a wadanan kasashe.
Bayanan hoto, A jamhuriyar Niger wasu alkaluma na hukumomin kasar sun tabbatarda cewa da a kalla wasu 'yan gudun hijira dubu casa'in da tara da dari hudu daga kasashen Libya da Cote d'Ivoire ne , suka iso kasar sakamakon barkewar rikici a wadanan kasashe.
Daga cikin wadannan 'yan gudun hijira fiye da mutane 65,000 suka yo kaura daga libya kuma sun iso ne a garin Agadez babban birnin jihar mai makwabtaka da kasar ta Libya ta hanyar motoci a kan yashin SAHARA .
Bayanan hoto, Daga cikin wadannan 'yan gudun hijira fiye da mutane 65,000 suka yo kaura daga libya kuma sun iso ne a garin Agadez babban birnin jihar mai makwabtaka da kasar ta Libya ta hanyar motoci a kan yashin SAHARA .
Da dama daga wadannan yan gudun hijirar dai sun shaida cewa sun fuskanci matsaloli daban dadan kamar barazana ga rayuwarsu yayinda suke a Libya.
Bayanan hoto, Da dama daga wadannan yan gudun hijirar dai sun shaida cewa sun fuskanci matsaloli daban dadan kamar barazana ga rayuwarsu yayinda suke a Libya.
Har wa yau sun ce sun fuskanci matsalar yunwa da kishin ruwa ko assarar dukiya yayinda suke a kasar ta Libya .
Bayanan hoto, Har wa yau sun ce sun fuskanci matsalar yunwa da kishin ruwa ko assarar dukiya yayinda suke a kasar ta Libya .
Sai dai wasu Karin kalubalen da wadannan 'yan gudun hijira ke ci gaba da cin karo da s,u sune na rashin muhalli,kudin guzuri ko jari bayanda suka iso a gida Nijar din . Hotuna daga Idy Baraou
Bayanan hoto, Sai dai wasu Karin kalubalen da wadannan 'yan gudun hijira ke ci gaba da cin karo da s,u sune na rashin muhalli,kudin guzuri ko jari bayanda suka iso a gida Nijar din . Hotuna daga Idy Baraou