Ranar 16 ga watan Mayu cikin hotuna

An wallafa

Wasu hotuna da aka dauka a sassan duniya a ranar 16 ga watan Mayu, shekarar 2011.

Wasu ma'aikata na aikin share katafaren filin wasa na 'Bird Nest' da ke Beijing China.
Bayanan hoto, Wasu ma'aikata na aikin share katafaren filin wasa na 'Bird Nest' da ke Beijing China.
Wasu giwaye da aka kama a wani daji dake kasar Malaysia.
Bayanan hoto, Wasu giwaye da aka kama a wani daji dake kasar Malaysia.
Wasu yara na tuka kekunansa bayan ambaliyar ruwa a Japan.
Bayanan hoto, Wasu yara na tuka kekunansa bayan ambaliyar ruwa a Japan.
Wani sojin Isra'ila ya ajiye bindigarsa a daji yana adu'a.
Bayanan hoto, Wani sojin Isra'ila ya ajiye bindigarsa a daji yana adu'a.
Wasu halittu dake gidan zoo a Hadaddiyar Daular Larabawa.
Bayanan hoto, Wasu halittu dake gidan zoo a Hadaddiyar Daular Larabawa.
Kumbon da aka harba samaniya a kasar Amurka.
Bayanan hoto, Kumbon da aka harba samaniya a kasar Amurka.
Wasu mata na sallah bayan zanga zangar kin jinin gwamnati a kasar Yemen.
Bayanan hoto, Wasu mata na sallah bayan zanga zangar kin jinin gwamnati a kasar Yemen.