Odegaard ya ci kwallo na 25 a Premier a kan Man United

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye a fannin wasanni a fadin duniya.

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. Martin Odegaard ya ci kwallo na 25 a Premier a kan Man United

    Martin Odegaard ya zura kwallo na 25 a Premier League a Arsenal a karawa da Manchester United ranar Lahadi.

    Tun daga kakar bara shine kan gaba a yawan cin kwallaye a Lik mai 17 a raga a Arseanal.

    Marting Odegaard
  2. Jama'a barkanmu da kasancewa a cikin shirin labarin wasanni kai tsaye daga BBC Hausa a rana irin ta Litinin.

    Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper Tw zan gabatar muku da shirin.

    Za ku iya bayar da gudummuwa a BBC Hausa Facebook ko a Twitter kai tsaye