Yadda Liverpool ta ci kofin Zakarun Turai

Bayanai da sharhi kan yadda wasan karshe na cin kofin Zakarun Turai ya kasance tsakanin Tottenham da Liverpool a Madrid.

Rahoto kai-tsaye

Awwal Ahmad Janyau

  1. Sai wani lokaci

    Awwal Janyau ne ke maku sallama.

  2. Yadda Liverpool ta daga kofinta, Tottenham 0-2 Liverpool

    Liverpool
    Liverpool
    Liverpool
    Liverpool
  3. Yadda Tottenham ke jimami, Tottenham 0-2 Liverpool

    Tottenham
    Tottenham
    Tottenham
  4. Yadda 'yan Liverpool suka bige da murna, Tottenham 0-2 Liverpool

    Liverpool
    Liverpool
    Liverpool
  5. Karo shida da Liverpool ta lashe kofin, Tottenham 0-2 Liverpool

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  6. Liverpool ta lashe kofin Zakarun Turai, Tottenham 0-2 Liverpool

    Liverpool
  7. An tashi wasa, Tottenham 0-2 Liverpool

  8. An kara minti biyar, Tottenham 0-2 Liverpool

  9. Origi ne ya ci wa Liverpool kwallo ta biyu, Tottenham 0-2 Liverpool

    Tottenham
  10. Liverpool ta kara

  11. Eriksen ya yi kuren ci, Tottenham 0-1 Liverpool

    Golan Tottenham ya kabe kwallon da Eriksen ya bugu daga bugun tazara.

    Tottenham
  12. An bada bugun tazara, Tottenham 0-1 Liverpool

  13. Tottenham na korafin fanariti

  14. Tottenham ta sake canji, Tottenham 0-1 Liverpool

    Llorente ya karbi Dele Alli

  15. Tottenham na kai hare-hare, Tottenham 0-1 Liverpool

    Son da Moura sun kai hare-hare, amma golan Liverpool na kabe kwallayen

    Son
  16. Son ya kai kora, Tottenham 0-1 Liverpool

    Amma van Dijk ya fitar da kwallon a harabar Liverpool

  17. Tottenham ta sake canji, Tottenham 0-1 Liverpool

    Dier ya karbi Sissoko

  18. Klopp zai kawo karshen fatarar kofi, Tottenham 0-1 Liverpool

    Jurgen Klopp sau shida yana shan kashi a wasan karshe a matsayinsa na koci. Karo na uku kenan da yake buga wasan karshe a Liverpool.

    Klopp
  19. Milner ya yi kuren ci, Tottenham 0-1 Liverpool

    Saura kiris ya ci amma kwallon ta fita waje

  20. Tottenham ta yi canji, Tottenham 0-1 Liverpool

    Lucas Moura ya karbi Harry Winks