Hotunan bikin zagayowar ranar haihuwar Buhari

Buhari
An wallafa
Shugaba Buhari ya yi godiya ga Allah da ya sa ya shekara 76 a duniya
Bayanan hoto, Shugaba Buhari ya yi bikin cika shekara 76 a duniya ranar Litinin
ya yi godiya ga Allah da ya sa ya shekara 76 a duniya
Bayanan hoto, Manyan jami'an fadar shugaban kasa da hadiman shugaban kasar na cikin wadanda suka taya shi murna
Shugaban ya yi godiya ga Allah da ya sa ya shekara 76 a duniya
Bayanan hoto, Shugaban ya yi godiya ga Allah da ya sa ya shekara 76 a duniya
Ministar kudi da takwarorinta na ma'aikatar gidaje da hasken wutar lantarki da na tsaro na cikin jami'an gwamnati da suka taya Shugaba Buhari murna
Bayanan hoto, Ministar kudi da takwarorinta na ma'aikatar gidaje da hasken wutar lantarki da na tsaro na cikin jami'an gwamnati da suka taya Shugaba Buhari murna