Wane ne George Weah? Aljihun wa kuɗin sayen 'yan ƙwallo ke shiga?

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari shirin:
An wallafa

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi kan Shugaban Ƙasar Laberiya George Weah, tsohon gwarzon ɗan ƙwallon duniya.

Sai kuma tambaya kan inda ake kai kuɗin da aka sayi 'yan ƙwallo.